SiyasaGaskiyar Magana: Tasirin addini a siyasar Najeriya33:53This browser does not support the video element.SiyasaZaharaddeen Umar12/23/2022December 23, 2022Shirin ya tattauna da Sheikh Ibrahim Khalil, fitaccen malamin addinin Musulunci da ke takarar gwamna a jam'iyyar ADC a jihar Kano ta Najeriya, da kuma Dr. Alfred Dabwan dan takarar gwamna a jam'iyyar NNPP a jihar Filato. Kwafi mahadaTalla