SiyasaAfirkaGaskiyar Magana: Kalaman Macron sun tayar da kura Afirka47:09This browser does not support the video element.SiyasaAfirkaBinta Aliyu Zurmi MTH01/09/2025January 9, 2025Kalaman Shugaba Macron kan kin yi wa Faransa godiya a game da taimakon da ta bai wa Afirka a fannin tsaro sun fusata wasu shugabannin kasashen nahiyar.Kwafi mahadaTalla