Gaskiyar Magana: Yadda kwallon kafa ke hada kan 'yan Najeriya
42:43
This browser does not support the video element.
Salon rayuwa
Binta Aliyu Zurmi
February 16, 2024
Shirin Gaskiyar Magana na wannan makon ya tattauna da tsohon dan wasan Super Eagles, Ibrahim Babangida da kuma mai sharhi kan wasan kwallon kafa, Al-Mustapha Haji Sufi kan yadda hadin kai zai dore a tsakanin 'yan Najeriya bayan kammala gasar kwallon kafa.