SiyasaCi gaba da rigingimu a SudanZainab Mohammed Abubakar07/13/2023July 13, 2023Yakin Sudan na ci gaba da lalata gine-gine da sauran kayayyakin more rayuwa, da cin zarafin dan Adam, daura da korar kimanin mutane miliyan biyu da rabi daga muhallinsu.Kwafi mahadaHoto: Isaac Mugabi/DWTalla