1. Tsallake zuwa shafin jadawali
  2. Tsallake zuwa jadawalin abubuwan da shiri ya kunsa
  3. Tsallake zuwa karin wasu shafukan DW
Tattalin arziki

Kamfanin PR JamJar ya yi nasara a Ghana

03:38

This browser does not support the video element.

January 30, 2023

Frances Quarcoopome ta koma Ghana daga Birtaniya, domin kirkirar labaran nasara ga sauran kamfanoni. Shekaru 10 bayan haka, kamfaninta na PR JamJar da kansa shi ne labarin nasara, kuma sannu a hankali aikinsa yana sake yin suna na kasuwanci a Afirka.