1. Tsallake zuwa shafin jadawali
  2. Tsallake zuwa jadawalin abubuwan da shiri ya kunsa
  3. Tsallake zuwa karin wasu shafukan DW
SiyasaAmurka

Al'ummar New York cikin fargaba bayan girgizar kasa

Abdourahamane Hassane
April 6, 2024

Girgisar kasa mai karfin maki 4.8 ta afku a kusa da garin Lebanon a cikin Jhar New Jersey

Hoto: John Angelillo/UPI/Newscom/dpa/picture alliance

An ce girgizar ta afku a zurfin kusan kilomita biyar a kusa da garin Lebanon da ke cikin Jihar New Jersey. Gwamnan Jihar New York Kathy Hochul ya yi magana game da daya daga cikin girgizar kasa mafi girma a gabar tekun Gabashin Amurka cikin shekaru 100. Kawo yanzu dai babu wani rahoton jikkata ko asarar dukiya mai yawa.