1. Tsallake zuwa shafin jadawali
  2. Tsallake zuwa jadawalin abubuwan da shiri ya kunsa
  3. Tsallake zuwa karin wasu shafukan DW
Bala'i

Turkiyya da Siriya sun gamu da girgizar kasa

Suleiman Babayo LMJ
February 9, 2023

Kasashen Turkiyya da Siriya sun fuskanci girgizar kasa wadda ta halaka dubban mutane yayin da kasashen duniya ke ci gaba da taimakon agajin gaggawa.

 Nordmazedonien Erdbeben Rettungsaktion
Girgizar kasa a kasashen Siriya da TurkiyyaHoto: Armee von Nordmazedonien

Ana ci gaba da aikin ceton mutanen da girgizar kasa ya ritsa da su a kasashen Turkiyya da Siriya yayin da kasashen duniya ke ba da taimakon da ya dace.