1. Tsallake zuwa shafin jadawali
  2. Tsallake zuwa jadawalin abubuwan da shiri ya kunsa
  3. Tsallake zuwa karin wasu shafukan DW

Gobarar tankar man fetir ta kashe mutane 55 a Nijar

Abdourahamane Hassane
May 6, 2019

A Jamhuriyar ana ci gaba da yin zaman jimami bayan da mutane 55 suka rasa rayukansu. 

Niger | Tanklaster-Explosion inl Niamey
Hoto: DW/S. Noukari

Mutanen sun mutu ne a daran Lahadi zuwa Litinin a lokacin da suke kokarin dibar man fetir a wata tankar da ta fadi, fitar birnin Yamai kan hanyar zuwa Dosso kafin daga bisanin ta yi bindiga ta kama da wuta. Wakilin DW a birinin Yamai ya ce yawancin wadanda suka mutun sun kone kurmuse yayin da wasu 36 suke cikin wani mawuyacin hali.

Tsallake zuwa bangare na gaba Babban labarin DW

Babban labarin DW

Tsallake zuwa bangare na gaba Karin labarai daga DW