Al'aduGoge a Jamhuriyar Nijar03:57This browser does not support the video element.Al'aduSalissou Boukari01/11/2022January 11, 2022Hira da shahararran mai goge na Jamhuriyar Nijar Harouna Shanaye Mai Goge. Ya soma wannan sana’a ta goge tun yana dan karami wajejen 1970 har ya zuwa yanzu inda gogyensa ya kawata wakoki da dama da suka yi suna.Kwafi mahadaTalla