SiyasaGreta Thunberg na ci gaba da fafutukar kare muhalli03:43This browser does not support the video element.SiyasaAbdullahi Tanko Bala09/28/2019September 28, 2019'Yar fafutuka Greta Thunberg ta caccaki 'yan siyasa na duniya a taron MDD kan sauyin yanayi tana mai cewa sun rusa mata kuruciyarta. A waje guda kuma Angela Merkel ta gabatar da sabuwar manufar Jamus kan batun kare sauyin yanayi.Kwafi mahadaTalla