SiyasaGwamnan Benue ya caccaki APC kan rikicin manoma a jihar03:34This browser does not support the video element.Siyasa02/08/2018February 8, 2018Gwamnan Benue Samuel Ortom, ya zargi gwamnatin tarayya da gaza daukar matakan da ya dace don shawo kan rikicin manoma da makiyaya a jihar.Kwafi mahadaTalla