SiyasaHabaka karatu da harshe gida03:44This browser does not support the video element.SiyasaEva Beyer11/04/2017November 4, 2017Tsion Kiros 'yar kasar Habasha ta ba da himma wajen buga litattafa da kuma koyar wa yara harshen Amharic, mai harrufa 300 da ake kira "fidels" wanda ke da matukar wuyan koyo.Kwafi mahadaTalla