1. Tsallake zuwa shafin jadawali
  2. Tsallake zuwa jadawalin abubuwan da shiri ya kunsa
  3. Tsallake zuwa karin wasu shafukan DW
Tattalin arzikiNajeriya

Najeriya: Hada-hadar kasuwar yalo a Katsina

02:15

This browser does not support the video element.

September 12, 2024

'Yan kasuwa da dama a jihar Katsina sun kama sana'ar hada-hadar yalo gadan-gadan, inda suke safararsa zuwa wasu jihohin Najeriya da ma Jamhuriyar Nijar.