1. Tsallake zuwa shafin jadawali
  2. Tsallake zuwa jadawalin abubuwan da shiri ya kunsa
  3. Tsallake zuwa karin wasu shafukan DW

Aikin hakar zinare na matasa a jihar Agadez ta Nijar

03:16

This browser does not support the video element.

Gazali Abdou Tasawa
August 3, 2022

Daruruwan matasa a jihar Agadez sun dukufa hakar zinariya ta bayan fage tun bayan rufe mahakar zinariyar da gwamnatin ta yi a hukumance