1. Tsallake zuwa shafin jadawali
  2. Tsallake zuwa jadawalin abubuwan da shiri ya kunsa
  3. Tsallake zuwa karin wasu shafukan DW

Ukraine: Halin da manoma ke ciki

03:26

This browser does not support the video element.

June 14, 2022

Mafi akasarin yakin da ake a yanzu haka, ya karkata ne zuwa yankin da ke da albarkar noma wato Kudu da kuma gabashin Ukraine. Wakilin DW, ya ziyarci wata gona da ke yankin da ake gwabza yakin kusa da garin Mykolaiv.