1. Tsallake zuwa shafin jadawali
  2. Tsallake zuwa jadawalin abubuwan da shiri ya kunsa
  3. Tsallake zuwa karin wasu shafukan DW

Har yanzu Mai Mala Buni ke rike da jam'iyyar APC

06:42

This browser does not support the video element.

Uwais Abubakar Idris AMA
March 18, 2022

Shugaban kwamitin riko na jamiyyar APC mai mulkin Najeriya Gwamnan jihar Yobe Mai Mala Buni ya koma kasar bayan tafiyar da yi kasashen waje don duba lafiyarsa. A lokacin da ya tafi jamiyyar ta kara shiga riciki, rikicin da ya yi dalilin yunkurin kawar da shi daga wannan mukami da wasu gwamnonin suka yi.