Hare-haren kunar bakin wake a Masar
July 7, 2017Talla
Rundunar sojojin ta Masar ta ce ta tura motocin daukar masu jiya a kudancin Rafah kan iyaka da yankin Gaza inda lamarin ya faru, sannan kuma ta ce sun kashe wasu mayakan na IS guda 40. Ya zuwa yanzu dai babu wani karin haske da rundunar sojojin ta bayar.