1. Tsallake zuwa shafin jadawali
  2. Tsallake zuwa jadawalin abubuwan da shiri ya kunsa
  3. Tsallake zuwa karin wasu shafukan DW

Turai na fuskantar karuwar hare-hare

Umaru AliyuMarch 24, 2016

Karuwar hare-hare da kasashen Turai ke fuskanta na sake jefa al'ummomin nahiyar cikin dimuwa.

Wadanda ake zargi da kai harin Brussels
Wadanda ake zargi da kai harin BrusselsHoto: picture-alliance/dpa/Federal Police

Kasashen Turai sun nemi kara hada kai tsakanin hukumomin tsaro a kokarin kawo karshen ayyukan tarzoma da suka zama ruwan dare a kasashen nahiyar, musamman bayan hare-haren da suka auku baya-bayan nan a kasashen Faransa da Beljiyam.

Tsallake zuwa bangare na gaba Rahotanni da Sharhuna
Tsallake zuwa bangare na gaba Babban labarin DW

Babban labarin DW

Tsallake zuwa bangare na gaba Karin labarai daga DW