Harin bam a Kabul a masallaci
June 15, 2017Talla
Rahotannin da ke zuwa mana yanzu-yanzu nan na cewar ban ta fashe a cikin wani masallacin yan Shi'a a birnin Kabul na Afghanistan wanda ke cike makil da jama'a daf da lokacin da ake shirin yin sallah magaruba. Ya zuwa yanzu dai babu wasu karin bayyanai da aka samu dangane da harin da ake kyautata zaton cewar na ta'addanci ne.