Harkar Ilimi: Fasahar Comfuta da Internet 203/18/2010March 18, 2010Abubuwan da ya kamata a yi la'akari da su kafin a saye comfutaKwafi mahadaTallaShirin na wannan karo zai ba da shawarwari kan abubuwan da ya kamata a yi la'akari da su lokacin sayen na' urar comfuta musamman ma idan ba sabuwa ba ce.