SiyasaHarkokin kasuwanci sun farfado a Diffa04:16This browser does not support the video element.SiyasaGazali Abdou Tasawa AMA(SB)07/05/2022July 5, 2022Sannu a hankali harkokin kasuwanci sun fara farfadowa a jihar Diffa da ke Jamhuriyar Nijar bayan shafe kusan shekaru takwas harkokin tattalin arzikin suka tabarbare a sakamakon rikicin Boko Haram.Kwafi mahadaTalla