Hayakin man Diesel na haddasa cututuka
March 8, 2018Talla
Tururin hayakin wanda kan turnike cikin sararin samaniya na haddasa cututukan da suka shafi bugon zuciya kamar su hawan jini da cutar suga da cututukan da suka shafi huhu irinsu asthma. Kididgar ta ce kishi takwas na wadanda ke fama da ciwon suga a Jamus da kuma kishi 14 na masu fama da asthma tururin hayakin ne dalilinsa.