SiyasaHDM: Macce mai aikin kanikanci a Adamawa00:54This browser does not support the video element.SiyasaFatima Mohammed GAT07/09/2020July 9, 2020Dokas Yakubu wata matashiya a Jihar Adamawan Najeriya ta rungumi sana'ar kanikanci na gyaran mota bayan kammala karatu. Matashiya mai shekaru 29 na yanzu haka gogawa da maza a wajen aikin nata tare kuma da koyar da wasu matasa wannan aiki. Kwafi mahadaTalla