SiyasaJamusHdM: Mai na'urar ba wa fanka caji01:57This browser does not support the video element.SiyasaJamusAbdulrahman Kabir AMA(AS)04/27/2022April 27, 2022Muhammad Abdulkadir Umar Mai Anini fasihin matashi ne tun yana yaro. Ya kirkiri fasahar hada wa fanka baturan da ke kara mata cajin da za ta yi akalla kwana guda tana aiki ba tare da matsala ba.Kwafi mahadaTalla