1. Tsallake zuwa shafin jadawali
  2. Tsallake zuwa jadawalin abubuwan da shiri ya kunsa
  3. Tsallake zuwa karin wasu shafukan DW
Tattalin arziki

Matashiya mai sana'ar Shawarma a Kano

August 11, 2021

Aisha Abubakar Na Abba Matashiya ce da ta kama sana'ar yin kayan kwalam da makulashe na zamani irin su Shawarma da Pizza da sauransu da dama tun bayan kammala karatun ta na jami'a.

DW Screenshot aus Videobeitrag zu Frauengeschäfte Kano Nigeria
Hoto: Abdulrahman Kabir/DW

Aisha Abubakar Na Abba Matashiya ce da ta kama sana'ar yin kayan kwalam da makulashe na zamani irin su Shawarma da Pizza da sauransu da dama tun bayan kammala karatun ta na jami'a.

Ta kan karbi order ta irin wadannan kayan kwadayi daga jama'a a lokacin taruka da bukukuwa.

Haka kuma tana ba da horo ga sauran matasa domin taimakawa musu zama masu dogaro da kansu