TarihiHendrik Witbooi: Dan gwagwarmayar Namibiya gwarzon siyasa02:03This browser does not support the video element.Tarihi08/23/2018August 23, 2018Al’ummarsa na kiransa "Nanseb Gaib Gabemab" wato "macijin sari ka noke", Hendrik Witbooi ya hada kan kabilarsa ta Nama wajen bijire wa Jamusawan mulkin mallaka.Kwafi mahadaTalla