Salon rayuwaHira da Dr. Joseph Mcintyre, Baturen da ke iya rera wakokin Hausa32:10This browser does not support the video element.Salon rayuwaZaharaddeen Umar08/27/2024August 27, 2024Albarkacin bikin Ranar Hausa ta Duniya ta 2024, mun tattauna da Dr. Joseph Mcintyre, Baturen Ingila da ake wa lakabi da Malam Gambo kan yadda ya koyi harshen Hausa har ya samu kwarewar da ya yi shekaru 33 yana koyar da harshen a Jamus.Kwafi mahadaTalla