SiyasaAfirkaHira da jakadan Najeriya a Jamhuriyar Nijar03:34This browser does not support the video element.SiyasaAfirkaGazali Abdou Tasawa SB09/05/2024September 5, 2024Jakadan Najeriya a Jamhuriyar Nijar ya shaida wa DW rawar da ofishinsa ya taka a sasanta Najeriya da Nijar bayan sabanin da suka samu sakamakon juyin mulki da sojoji suka yi wa gwamnatin Mohamed Bazoum a ranar 26 ga watan Yulin 2023.Kwafi mahadaTalla