1. Tsallake zuwa shafin jadawali
  2. Tsallake zuwa jadawalin abubuwan da shiri ya kunsa
  3. Tsallake zuwa karin wasu shafukan DW
Salon rayuwaAfirka

Hira da wadda ta tsira daga masu garkuwa da mutane

01:45

This browser does not support the video element.

September 16, 2024

Wata mace da 'yan bindiga suka yi garkuwa a jihar Katsina da ke Najeriya, da ita da 'ya'yanta uku da ta kwashe watanni shida a hannusu sun kashe mata yara biyu har ta yi jana'izarsu da kanta ta bayyana yadda ta kubuta da ma mawuyacin halin da take ciki.