A ranar 9 na watan nuwamba an cika shekaru ashirin da rushewar Katangar Berlin, wanda ya kai ga sake haɗewar Jamus a shekara ta 1989
Talla
A cikin waɗannan hotuna ana iya ganin yadda al'amura suka kasance a tsofuwar Jamus ta Gabas da kuma yadda aka kai ga rushe katangar Berlin da sake haɗewar yankunan gabashi da yammacin Jamus a shekara ta 1989.