Hulda kasuwanci tsakanin Amirka da Britaniya
July 13, 2018Talla
Donald Trump ya ce idan ko har sassan biyu suka cimma yarjejeniya a maimakon Amirka ta yi hulda da Britaniya za ta yi ne da kungiyar EU. Donald Trump ya bayyana haka ne a gabanin isarsa jiya a Britaniyar inda ya je da nufin cimma yarjejeniyar cinikaya da kasar.