SiyasaShugaba Keita ya lashe zaben MaliGazali Abdou Tasawa08/16/2018August 16, 2018Shugaban kasar Mali Ibrahim Boubacar Keita ya yi nasarar sake zabensa da sama da kashi 60 cikin dari a zabe zagaye na biyu da aka yi ranar Lahadi duk kuwa da zargin magudi na 'yan adawa.Kwafi mahadaHoto: Getty Images/AFP/I. SanogoTalla