Ana samun ƙaruwar amfani da shan miyagun ƙwayoyi masu illa ga rayuwar Al'umma kamar su tabar wiwi, hodar Ibilis da makamantansu a nahiyarmu ta Afirka.
Talla
Matasa dai sune wannan matsala tafi addaba. Wannan shirin nada nufin bayyana yadda ake fara shigar amfani da wadannan ƙwayoyin dama kuma irin illar da zata haifar a rayuwarsa.