1. Tsallake zuwa shafin jadawali
  2. Tsallake zuwa jadawalin abubuwan da shiri ya kunsa
  3. Tsallake zuwa karin wasu shafukan DW

Illolin da ke tattare da shan shisha

01:18

This browser does not support the video element.

May 4, 2018

Shan shisha ka iya kawo ciwon zuciya, akwai kasadar kamuwa da cutar sankara da matsalolin nunfashi. Sannan masu shan shisha na fuskantar babbar barazanar kamuwa da cutar tarin fuka.