SiyasaIllolin yakin duniya na farko a Afirka03:31This browser does not support the video element.SiyasaMouhamadou Awal Balarabe11/09/2018November 9, 2018Shekaru 100 da suka gabata aka kawo karshen yakin duniya na farko, sojojin Afirka sun taimaka wa Turawan da suka yi musu mulkin mallaka a yakin duniyan da ya lakume rayukan sojojin Afirka fiye da miliyan daya.Kwafi mahadaTalla