Mutane akalla 116 suka mutu a Indiya saboda shan barasa
February 11, 2019Talla
Yawancin wadanda suka mutu sun cikka ne a karshen mako bayan da suka sha barasar suka yi tilip. 'Yan sanda sun ce sun kama wasu wadanda ake zargi da laifin sarafa barasar har mutu kusan dubu uku.