SiyasaIndiya: Kamen masu adawa da dokar 'yancin zama dan kasa01:53This browser does not support the video element.Siyasa12/24/2019December 24, 2019Sabuwar dokar 'yancin zama dan kasa da gwamnatin Indiya ta dauka ba ta yi wa wasu ‘yan kasar dadi ba musamman ma musulmi da suka ce an nuna musu wariya a tsarin, yayin da wasun kuma ke damuwa saboda a cewarsu za a sami karuwar rashin ayyukaKwafi mahadaTalla