Amnesty International ta ce tana da shaidun kisan
March 4, 2020Talla
Kungiyar ta ce yara 'yan shekaru 12 zuwa 17 jami'an tsaron suka bindige har lahira a ciki har da yarinya 'yar shekaru takwas zuwa 12. Amnesty Internationa ta ce ta bayyana rahoton ne bayan binciken da ta gudanar, wanda ta ce ta tattara hotuna da bidiyo na shaidu. A cikin watan Nuwambar bara ne zanga-zanga ta barke a kasar ta Iran bayan da gwamnati ta kara frashin man fetir.