An bukaci jin dalilin ficewar Qatar daga Opec
December 4, 2018
Talla
A ranar Litinin din da ta gabata ce dai kasar Qatar ta sanar da shirinta na ficewa daga kungiyar ta OPEC don mayar da hankali a harkar Iskar Gas.