1. Tsallake zuwa shafin jadawali
  2. Tsallake zuwa jadawalin abubuwan da shiri ya kunsa
  3. Tsallake zuwa karin wasu shafukan DW

Iyayen 'yan Chibok 21 na farin cikin haduwa da 'ya'yansu

03:19

This browser does not support the video element.

October 24, 2016

Shekara guda da rabi da suka gabata bayan kamasu, an sako 21 daga cikin 'yan matan Chibok, lamarin da ya sa iyayensu farin cikin sake hadewa da su.