1. Tsallake zuwa shafin jadawali
  2. Tsallake zuwa jadawalin abubuwan da shiri ya kunsa
  3. Tsallake zuwa karin wasu shafukan DW

Iyayen 'yan matan Chibok sun zura wa gwamnati ido

02:50

This browser does not support the video element.

Adrian Kriesch / Mohammad Nasiru AwalJuly 9, 2014

Iyalan dalibai 'yan mata fiye da 200 da kungiyar Boko Haram ta sace, sun zargi gwamnatin Najeriya da rashin katabus.