Yawan mutanen da suka mutu da Coranavirus a Jamus ya karu
March 19, 2020Talla
A wani binciken da cibiyar ta bayana ta yawan ya karu da sama da mutum dubu da dari takwas a cikin sa'o'i 24 kawai. Kawo yanzu mutane guda 20 suka rasa rayukansu a sakamakon cutar a Jamus, yayin da alkalluman mutane da suka mutu da cutar ta Coronavirus a duniya ya kai dubu tara.