Tattalin arzikiJamus
Merz zai yi sauyi a fannin tattalin arzikin Jamus
September 17, 2025
Talla
Shugaban gwamnatin Jamus din Friedrich Merz da ministocinsa dai, na da gagarumin aikin tabbatar da bunkasar tattalin arzikin kasar. A yanzu hakadai Jamus din, na fuskantar kalubale a bangaren kasuwancin da tashin farashin makamashi, baya ga karin kudin fito da kasar Amurka ta yi.