1. Tsallake zuwa shafin jadawali
  2. Tsallake zuwa jadawalin abubuwan da shiri ya kunsa
  3. Tsallake zuwa karin wasu shafukan DW

Jamus ta kori wasu jami'an diflomasiya na Siriya

February 9, 2012

Ministan harkokin waje na ƙasar Jamus Guido Westerwelle ya ba da sanarwa korar wasu ma'aikatan ofishin jakadancin Siriya

Berlin/ Aussenminister Guido Westerwelle (FDP) stellt am Mittwoch (08.02.12) im Auswaertigen Amt in Berlin das Konzept "Globalisierung gestalten - Partnerschaften ausbauen - Verantwortung teilen" vor. Ziel sei es nach Informationen des Auswaertigen Amtes, die konstruktive Mitarbeit der neuen Gestaltungsmaechte zu foerdern und zugleich eine Blockademacht in internationalen Foren, etwa beim Thema Klima, abzubauen. Bei der Bewaeltigung globaler Herausforderungen wie Klimawandel, Wassermangel, Umweltschaeden und Hunger solle die Kooperation intensiver werden. (zu dapd-Text) Foto: Adam Berry/dapd
Ministan harkokin waje na Jamus Guido WesterwelleHoto: dapd

Wannan kora dai ta zo ne bayan da jami'an tsaro na Jamus ɗin suka kama wasu mutane guɗa biyu suna yi wa wani jagoran yan adawar Siriyar da ke zaune a Jamus leƙen asiri.

Mutane guda biyu waɗanda ɗaya ɗan Jamus ne da kuma daya ɗan labanan babbar kotun kolin ƙasar da ke a karsruhe ta ce sun jima suna yi wa hukumar leƙen asirin ƙasar Siriya aikin. Haka kuma hukumar yan sanda ta kasar ta gudanar da bincike a gidajen wasu mutanen guda shida da ake zargi da lafin leƙen asirin yan adawar na ƙasar Siriya sai dai kuma babu wani a aka kama daga cikin su.

Mawallafi: Abdourahamane Hassane
Edita : Umaru Aliyu