SiyasaJamusawa sun nuna rashin gamsuwa da ScholzZaharaddeen Umar08/21/2022August 21, 2022Bincike ya nuna kaso 65 cikin 100 na Jamusawa na da ra'ayin shugaban gwamnati ba ya aikinsa yadda ya kamata, duk da kwarewar da ya samu a tsohuwar gwamnatin Angela Merkel.