Tsohon shugaban kasar China ya rasu
November 30, 2022![China Jiang Zemin gestorben](https://static.dw.com/image/63937663_800.webp)
Talla
Jiang Zemin ya hau kan karagar mulki a jajibirin da aka kaddamar da yunkurin murkushe zanga-zangar da aka yi a dandalin Tiananmen na birnin Beijing, kuma ya kasance mutumin da ya jagoranci rikidewar kasar da ta fi yawan al'umma a duniya zuwa kasa mafi karfin tattalin arziki ya mutu sakamakon cutar sankara da kuma gazawar wasu sassan jikinsa a birnin Shanghai.