Tattalin arzikiNijar: Jigilar fasinja zuwa Najeriya04:10This browser does not support the video element.Tattalin arzikiMohamed Tidjani Hassane ZMA/LMJ07/12/2022July 12, 2022Sana'ar jigilar fasinjoji da hajojinsu tsakanin Nijar da Najeriya sana'a ce da aka jima ana yi, wacce ke taimakawa wajen karfafa alakar nan mai cike da tarihi da kuma saukaka kasuwanci a tsakanin kasashen biyu.Kwafi mahadaTalla