Rasha ta fice daga cikin yarjejeniyar New Start
February 22, 2023Talla
Shugaban na Amurka yana magana ne gabanin ganawa a birnin Warsaw na Poland da shugabannin kasashe tara na NATO daga Tsakiya da Gabashin Turai. Rasha ta ce za ta iya sauya wannan dakatarwar ne, idan har Washington, wacce take zargi da aikata laifuka karya wasu dokokin da aka cimma ta nuna kyakyawan hali. An saka hannu a kan yarjejeniyar a shekara ta 2010, kuma ita ce yarjejeniya ta karshe tsakanin Amirka da Rashar ta kwance damarar makaman nukiliya.