1. Tsallake zuwa shafin jadawali
  2. Tsallake zuwa jadawalin abubuwan da shiri ya kunsa
  3. Tsallake zuwa karin wasu shafukan DW

John 'Rapasa' Otieno ya zamo mawaki abin kwatance a Kenya

01:34

This browser does not support the video element.

March 6, 2017

Salon kidan Gambara da kayan kida irin na kaka da kakanni shi ne abin yayi a Kenya inji John 'Rapasa' Otieno wanda ke hada kayan kidansa daga tarkacen shara.