Juyin mulkin ya ci tura a Turkiya
July 21, 2016Talla
Wasu sojoji a Turkiya sun yi yinkirin kifar da gwamnatin Shugaba Erdogan ba tare da yin nasara ba.Tuni kuma hukumomin kasar suka kame dubunnan mutane da suka hada da sojoji da alkalai da fararan hula. Yanzu haka kuma gwamnatin kasar ta kafa dokar ta baci a duk fadin kasar